AboutTermsPrivacyContact
 
Updating
Najeriya a Yau

Najeriya a Yau

Released: 2025-04-01
© 2025 Najeriya a Yau
Najeriya a Yau - QR Code
757 Episodes
Audio
Listen on Apple Podcasts
757 Episodes
Audio
Listen on Apple Podcasts
Released: 2025-04-01
© 2025 Najeriya a Yau
Most Recent Episode
Abubuwan Da Za Su Kwaɗaita Muku Azumtar Sitta Shawwal

Abubuwan Da Za Su Kwaɗaita Muku Azumtar Sitta Shawwal

Time: 24:06
Send us a text Alqurani mai girma a cikin suratul Baqarah Allah ya wajabta wa musulmi da suka cika wasu sharudda azumtar watan Ramadana. Kamar yadda malamai suka sha fadi, wannan wata na dauke da wasu falala maras misaltuwa da bawa kan samu idan ya maida kai wajen ibada don samun rabauta daga ubangiji. Kazalika hadisai sun ruwaito kan falalar azumtar kwanaki shidda na watan shawwal, watan dake biye da Ramadan. Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi nazari ne kan falalar dake akwai ga w...
Episode ID: 1000701684856
GUID: Buzzsprout-16893956
Release Date: 01/04/2025, 10:30:00

Description

Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.

Apple Podcasts: Customer Reviews

No Entry